Abadan Hausa Novel

September 10th, 2022

Sauke sabon littafin da shahararriyar marubuciyar zamani Safiya Abdullahi Musa Huguma tarubuta wato. Abadan Hausa Novel, wannan labari zakuji dadin sa sosai gaskiya.

ABADAN  HAUSA NOVEL

Keyi yasa Salima ta tashi ko kadan bataji dadin abinda Ilham tamata ba. Tasaba da halinta dan sabawa amma ta tsani taci mata fuska agaban wasu. Ganin ta tashi zata fita batare data cemusu komiba yasa da sauri.

Ilham tace me haka kekuma, daga wasa dadina dake saurin fushi Salima. Yakuri to pls dawo kinga fa ke zaki kaini kasa bai kamata, na sauka kasa nikadai ba. Ke kuma wai bazaki gama min daurin bane. Da sauri mai makeup din tadauki pin tana sosokewa a ashoken.

Dawowa Salima tayi ta tsaya akanta, karasa soke daurin tayi Ilham. Tamike ta kalli Salima ganin ta daddaure fuska yasa tawani fada jikinta. Tare da rungumo ta tace dalla na face miki sorry please karki damu. Anjima zan baki labarin Dr kinji ni yanzu kiyakuri dan Allah.

Yanda duk takaiga fushi saida tai murmushi tace. Shikenan tace kinga yanda kikai kyau kuwa kaman bakeba Ilham. Murmushi tayi tace yi sauri muje naga Dr dina. Hannunta Salima takama sanan tabude kofan suka fita sau daya. Tasaci kallonshi ta sun nar da kanta kasa.

RELETED: Daurin Boye Hausa Novel

Ganin bashi kadai bane, shi hankalinshi ma nakan wayan hannun, shi yana danne danne. Yay wani irin kyau da saida taji gabanta yafadi. Hakanan taji wani kishi yataso mata yanzu duka matan dasuka cika gidan nan su ganshi ahaka.

Da kyar ta iya ta danne kishin suka cigaba da sauka daga stairs ahankali. Hasim ne da Abdul suka tashi suna murmushi wow,
Amaryan Ya Waleed. Karasa sauko da ita Salima tayi tana musu murmushi. Sanan takaita harkan kujeran da Waleed ke zaune two sitteta xaunar da ita a gefenshi tace.

“Dr ga amaryan ka nan nakawo maka yanzu kwa barni nahuta” maganan dayaji yasa yadan dagokai ya. Kuna iya sauke cikakke labarin daga kasa domin karasa karanta labarin daga kasa. Sannan kar ku manta zaku iya kasan cewa damu a shafukan mu na sada zumunta akoda yaushe.

  • Format PDF
  • Last Updated May 14, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply