Abun Sirrine Hausa Novel

August 29th, 2022
ABUN SIRRINE
ABUN SIRRINE

Sauke cikakken littafin Abun sirrine complete Hausa Novel wanda ya samu rubutowa daga yan uku.

ABUN SIRRINE HAUSA NOVEL

Parking tayi adaidai lokacin da wata motar ta paka a kusa da ita acikin farfajiyar wani matsakaicin gida mai kama da guest house, kusan atare suka fito daga motarsu.

Kallo d’aya zaka musu ka gano irin manyan mata ‘yan bokon nan ne, murmushi suka sakar ma juna sannan suka nufi ‘kofar da zai sada su da asalin cikin gidan. Ajiye handbags nasu sukayi gami da zama a kujera na zaman mutum biyu.

RELETED: Ruguntsumi Hausa Novel

Farar ce ta fara magana. Hajiya Rahma, yau dai nasha mamaki. Haj. Rahma tace Me ya baki mamaki har haka Haj. Hafsat ya akayi yau muka iso lokaci daya bayan kusan kullum sai na jiraki kusan minti talatin kafin kizo?

Ko yaran basunan ne. Cewar Hajiya Hafsat Dariya Haj. Rahma tayi sai tace. Wallahi yau wani dabara na tsiro. Inaga kuma da hakan zan dinga fakewa daga yau tunda y’ay’an nawa basu ta’ba barina nasha iska, Gyara zama Haj.

Hafsat tayi tace Haba tawan gayamin ya kikayi. In gayamiki, ina gama shiri nah nafito parlour sai tambaya na sukayi wai ina zanje. zama nayi akan kujera nace akwai wani organization da muke so mu fara ne don taimakawa marayu da marasa ‘karfi.

Duk suka jinjina kai cike da gamsuwa da kuma tausayawa sai Rafee tace. Allah sarki, in kun fara nima zan bada tawa gudun mawar, marayu abun a tausaya ma ne.

Sauke cikkaken Littafin Daga Kasa

  • Format PDF
  • Last Updated May 14, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

Be the first to comment

Leave a Reply