Akwai Lokaci Hausa Novel

August 23rd, 2022
AKWAI LOKACI HAUSA NOVEL
AKWAI LOKACI HAUSA NOVEL

Akwai Lokaci Hausa Novel

Laila ma taci ado cikin wani tsadadden less Wanda tayi order daga malesia. Tayi kyau kan nan yasha gashin doki. Fuska ku ma yaci bleaching kana ganinta dai kasan anci duniya.

Ango ya shiga mota zuwa gurin dinner. Hakeem yabude mishi bayan mota. Laila kuma ta babbar kawar amarya kuma ta bude wa amarya dayan gefen tashiga. Hakeem ne zai ja motar ahmad yace, Man please kamin wata alfarma mana.

Hakeem yace ina sauraronka malam ango. Ahmad yace kasan idan muisa wajen babbar kawar Aisha ce zata bude mata kofa. Tunda kai kadaine a gaban motar ta shiga muje kawai.

Hakeem yayi shiru alamun ya amince kenan. Shine rahma kawar amarya tashige gaban mota tana gaida Hakeem ya amsa a dakile kaman bayaso. Suna isa kuwa bayan Hakeem yayi parking.Aikuwa har ‘yan gulma sunje sun sanar da Laila cewan ga Mijinta ya dauko budurwa a gaban mota.

Ai kuwa tafito kaman wata mahaukaciya dai dai lokacin da rahma kawar amarya take fitowa daga motar Hakeem. Rahma batayi tsammani ba sai taji mari kau sannan kuma akasa kafa aka kwasheta.

Aikuwa yazo da tsautsayi rahma tabuga kai sosai take kuwa ta suma. Aikuwa cikin tsannanin bacinrai Hakeem yadauki hanu ya zabga wa Laila mari, yasake kwasheta da mari.

Nan fa mutane aka taru ganin wannan Abu da Laila ta aikata.
Nan da nan ‘yan uwan rahma dama suma suna gun sukace basu yarda bayan ansa mata ruwa ta farka.

  • Format PDF
  • Last Updated August 10, 2022

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

Be the first to comment

Leave a Reply