

Ali Gadanga Hausa Novel
Tayi nufin tabarshi xuwa safe ta hada masa sharri gun dady. Amma sai wata xuciyar ta ayyana mata mugun abu akansa. Gara ta shiga dakin kawai tafara xaxxaga masa rashin mutunci ko ta huce.
Yana kwance harya fara bacci yaji anbude masa kofar daki anshigo babu ko sallama. Karar yanda yaji anbugo kofar dakinne ya tayarsa.
Da sauri Muryar khalisar yaji tana masa hargowa aka. Kai bakauye daukoni? kida humi uban waya hanaka xuwa. Ransa yabaci yaso tace mata uban kine yahanani dawowar.
To amma yana darajta mahaifinta gara yau yakoya mata hankali tunda yasamu babbar dama takawo kansa dakinsa. Gara ya koyar ta darasi ta hanyar babbar illar dazai mata arayuwa.
Yasa karfinsa ya fixgota jikinsa ya rikota ya kwantarta ya danneta da dama tsansa ta kasa motsawa. Tashiga furgici idanunta yaraina fata domin gabantane yafadi.
Tsoron ta kada dai shin yai amfani da ita yake da wannn kaxamin jikin nasa.Tabude baki da nufin yin ihu Ya toshe bakin nata yahaye kan ruwan cikinta.
Sauke cikakken littafin daga kasa 👇
- DOWNLOAD NOW
- Format PDF
- Last Updated August 10, 2022
- Thanks For Downloading ALI GADANGA Hausa Novels, Uploaded By Sarauta.
CLICK HERE TO COMMENT
SHARE THIS ON
Leave a Reply