Deejama Hausa Novel

September 13th, 2022

Download Deejama Hausa Novel, littafin marubuciyar zamani Fareeda Basheer. Wannan zakuji dadinsa sosai, sai ku saukeshi daga kasa cikin sauki.

DEEJAMA HAUSA NOVEL

Tsohuwa bata son jin kukan dijama bata son ganin b’acin ranta.
Haka mahmud da zarar akayi masu hutun mkranta zai tsira fita. A kan dole sai ankawoshi wurin tsohuwa yaga dijamarsa. Itama dijama tun tana k’arama da zarar Mahmud yazo hutu.

Bata kuma yarda da kowa sai mahmud a tare sukecin abinci a tare suke kwana. Idan tayi kashi shike wanke mata, shike mata wanka. Zarar hutunsu ya k’are Idan direba yazo d’aukarshi, da kuka da komai suke rabuwa.

Tsohuwa tana jijji nawa wannan shak’uwa tasu. Haka shima Abbah wato Hassan kenan shima yana jijjinawa wann soyayyar tasu. Wanan dalilin ne yasa mahmud duk lokacin da suka samu hutu baya iya zama garin kano. Sai dai yatahowarsa Tofa yayi zamansa saboda dijama.

Har zuwa yanzun da girma yazo masa ya mallaki hankalin kansa yashiga jami’a. A yanzun yana zangon shi na k’arshe a degree d’insa. Tun tashin dijama a rayuwa babu abunda ta nema ta rasa.

RELETED: Captain Ahmad Junaid

Domin tsohuwa da Kaka da muhmud basu da wani buri da yawuce. A koda yaushe su farantawa marainiya, basa son ganin kukanta. Abba shike d’auke da karatunda da duk wani Abu da yashafi rayuwata, tunda tsohuwa ta kafe a kan cewa baxata bashi itaba.

Amma shi har ga Allah yaso ya d’auki dijama ya ha data da yaranshi yabata gata. Wanda yin hkan shi zai sanyashi ako da yaushe zai dinga ganin kamar Hussainin shi yana nan bai mutuba. Tun tashin Mahmud shi mutum ne mai son a girmama shi, baya d’aukar raini a gida ko a waje.

Kannansa su fateema da zarar yashigo a gida kowa yake kama Kansa. Idan ba hakan ba da zarar sunyi abunda ba dai dai ba a nan take zai hukuntasu. Ya azzabtar dasu yayi tafiyarsa. Wanan dalilin ne yasa yaji ya tsani dijama saboda rashin jinta, gata bata gane karatu.

Kuma bata ganin girmanshi kwata kwata ta rainashi raininda ba Wanda ya tab’a yi mashi irinshi. Tsohuwa bata ganin laifinta duk rashin kunyar da zatayi. Jan maganar da zatayi a waje tsohuwa bata ganin laifinta. Wann dalilin yasa a rayuwarshi yaji ya tsaneta basa shiri kwata kwata.

  • Format PDF
  • Last Updated May 15, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply