Ballagazar Mace Hausa Novel

August 27th, 2022
BALLAGAZAR MACE
BALLAGAZAR MACE

Download Ballagazar mace complete Hausa novel. Kayataccen labarin da yasamu rubutowa daga MRS SAIF

BALLAGAZAR MACE HAUSA NOVEL

Sanarwa daga marubuciya Mrs Saif. Wannan labarin banyi da wata manufa ba sai don fadakar da yan uwana mata. Musam man masu aure da kuma da kuma yan matan da suke da niyan aure,ban yi don wata taji haushi ba.

Sai dai arashi ne da duk mai irin halin. Allah ya sa mu gyara amin. Tunda na jefa k’afata a cikin gidan na ke ta Karoda kwanika. Ga sunan birjik a tsakar gidan bawanki tamkar kwani kan da mutanen gari sukaci abinci. Saboda tsananin yawansu.

Kuma abunda ya dad’a d’auremun kai. Gurin da aka zuba kwanu. Kan kwata kwata bai yi kama da wurinwanke wanke ba. Cikin 2mints na k’arewa gidan kallo. Ma daidaicin gida ne. Wanda kana shigowa za katarar da parking space.

RELETED: Budurwar Qauye Hausa Novel

Wanda aqalla ya cimotoci hud’u, sai parlour d’auke da 4 bedrooms, kitchen, toilet and store. Sai da muka shiga parlourn na lek’a kitchen. Saina ga ashe kusan duk kayan kitchen d’in ne awaje ba wanki. Na juya na kalli sister maryam da muka je tare.

Na cean ya kuwa nan ne gidan amarya da ko watabata yi a gidan miji ba. Maryam ta ce nan ne don nan ta kwatan ta munda ta shiga lokacin ba kya nan. Ban gama mamaki ba kuwa sai ga ta ta fito. Tana washe ba ki ta ce maman Twins ashe kece a gidan na mu, ku shigo mana.

Murmushi na yi  na ce. Eh Amarya ai sister na ta ce kin zo har sau biyu ba ki same ni ba. Shiya sa na ce bari na leko. Soshe soshe ta fara kamar wadda ba ta yiwanka ba. Tana fadin eh wallahi. Zaman nemutum d’aya ba dadi. Shi yasa na ke so musaba dake.

Sauke cikakken Littafin Daga Kasa

  • Format PDF
  • Last Updated May 16, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

Be the first to comment

Leave a Reply