

Bani Da Zabi Hausa Novel
Marwa cikin wani irin gata ta tashi, takan fita ta je makotansu gidan Elhaj Abdallah mahaifin Elhaj Kadri. Elhaj Abdallah ya ninka Elhaj Muhamadu arziki nesa ba kusa ba, sannan mutun ne mai mutunci yana da sadaka da zaka.
Yayansa biyu kawai maza Elhaj Kadri ne baba sai kanninsa Elhaj Abubakar Ragamar kulawa da kasuwancin. Elhaj Abdallah a hannun yayansa, sosai yake saka su a hanyar koyan aiki su koyi neman na kansu.
sai dai saken yayi mugun yawan da su Elhaj Kadri sukan yi wuta a cikin gari ba laifi. Marwa da Elhaj Kadri soyaya suke irin mai karfin nan, wanda da wuri ya nemi a aura masa ita sai dai abin takaici mahaifinta ya nuna ko kusa kawai sai ta gama karatunta na university.
Tafiya ta yi tafiya, Elhaj kadri na ci gaba da kula rayuwar Marwa du da irin kashedin da mahaifinsa ya yi masa na cewa. Idan an hana shi aurenta ya nemo wata mata yawa ne da su a duniya. Aman fir zuciyarsa da gangar jikin na wajen Marwa.
Wace itama du kwanan duniya takan sha darga da mahaifinta kan kul ta kiyaye. Duda mahaifiyarta bata da yanda zata yi ne da lamarin nan.
Dan ita sam bata goyi bayan ace budurwa kamar Marwa da yar uwarta. Sai sun gama karatu ayi masu aure mata ba maza ba. A wannan zamanin.
- DOWNLOAD NOW
- Format PDF
- Last Updated August 10, 2022
- Thanks For Downloading BANI DA ZABI Hausa Novels, Uploaded By Sarauta.
Kuci gaa da kasan cewa damu domin samu sababbin hausa novel.
CLICK HERE TO COMMENT
SHARE THIS ON
Leave a Reply