Captain Ahmad Junaid Complete

September 12th, 2022

Download the book Captain Ahmad Junaid Complete. Littafin shararriyar marubuciyar zamani khaleesat Haidar. Labari ne mai nishadan tarwa sosai, zakuji dadin sa.

CAPTAIN AHMAD JUNAID

Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah. Ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer. Jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom.

Ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin. Sanye da bathrobe ya fito yana goge
lallausan bakin gashin kansa da karamin towel. Gaban mirror ya nufa, ya dauko lotions dinsa daga tsaye nn ya shafa. Yana gamawa ya jawo mayyukan gashinsa ya shafa.

Ya shiga combing gashin nasa, closet dinsa ya bude ya fiddo well ironed wear din da xae sa dake jikin hanger. Farar singlet ya fara sawa. Cikin mintuna bakwae kacal ya gama shiryawa. Ya dau ki silver wrist watch dinsa kirar Emporio Armani ya sa.

Shoe rack dinsa ya nufa, ya dauki bakar cover shoe kirar Haggioti ya koma gefen makeken gadonsa ya xauna. Ya sa bakar safarsa na kafa snn ya sa shoe din. Duk wnn abinda yake kwata kwata bae da walwala.

RELETED: Zubar Hawaye Hausa Novel

Mikewa yayi ya shiga tucking din farar uniform din jikinsa kafin ya dauki belt ya sa. Wayarsa ya dauka da hularsa ya koma ga ban mirror ya feshe jikinsa da turarruka ya nufi kofa ya fita. Captain Ahmad Junaid kenan.

A Certified seafarer Merchant Navy Kamar bai son taka kasa, yake tafiya a makeken compound din. Sai yake ga kamar yayi shekara rabonsa da gidan nasu. Where as sati biyar kawai yayi a Egypt, kai tsaye part din Hajiyarsa ya nufa.

Sauke Cikkaken Littafin daga Kasa, sannan zaku iya kasan cewa damu a koda yaushe a shafukan mu na sada zumunta. Domin samun zafafan Hausa Novels dama sababbin Hausa Novels cikin sauki a koda yaushe. Kamar su Facebook da su twitter da Youtube.

  • Format PDF
  • Last Updated May 29, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply