Daurin Boye Hausa Novel

August 29th, 2022

Download Daurin Boye, a Complete Hausa Novel book written by Safiyya Abdullahi Musa Huguma.

DAURIN BOYE HAUSA NOVEL

Sake gyara tsaiwarshi yayi jikin machine din nasa samfurin lifan kirar MOTO B. Agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa ya kalla yana sake qiyasta mintocin daya kashe tsaye a qofar gidan.

Tabbas banda wani babban dalili babu abinda zaya sanyashi zaman jira har kamar haka, babu abinda ya tsana a rayuwarshi kaman jira. Mutum ne shi mai kiyaye qa’ida wanda bai yarda da samfurin wannan maganar da hausawa ke bawa lokaci ba na african time.

RELETED: Alwashi Hausa Novel

Sauke hannun nashi yayi ya maida dubansa ga madaidaicin get din dake maqale da katangar gaban gidan wanda ya kasance shine kofar da zai sadaka da ainihin cikin gidan.

Kaman jiran hakan kuwa ake qofar ta soma yunkurin budewa, cikin sakannin kadan matashiyar dake yunqurin bude qofar ta bayyana. A hankali take takowa zuwa inda yake, sanye cikin dinkin atamfa riga fitted da skert wanda ya zaunawa jikinta das.

Ta lullube jikinta da mayafi wanda baikai matsayin medium ba. A hankali yayi kokarin mamaye fuskarshi da murmushi duk da yadda fuskarta take kadaran kadaham hakan bai dameshi ba duk da yana ankare, ba fara’a sannan ba kuma a daure take can ba.

Sannan kar ku manta  akoda yaushe zaku iya kasan cewa da mu, a shafuka mu na sada zumunta wato. Facbook, Twitter da kuma Instagram domin samun Zafafn Hausa Novels ebooks.

Sauke cikakken littafin saga kasa.

  • Format PDF
  • Last Updated May 30, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply