Hadin Zumunci Hausa Novel

August 26th, 2022
HADIN ZUMUNCI HAUSA NOVEL
HADIN ZUMUNCI

SauKe littafin Hadin Zumunci Hausa novel, wanda yasamu rubutowa daga Aysha M. Gana 

HADIN ZUMUNCI HAUSA NOVEL

Washe gari da safe yaya samir suka je gaida abba. Abba yace samir inace dai kuna xuwa ga sauran yan uwa ko?  Abba muna xuwa. To Alhamdulillah haka muke so ku rika karfafa xumunci a tsakaninku. ko bayan ranmu bance ku yadda zumunci ba kuso junan ku.

Ku xama tsintsiya madaurinku daya. Suka ce ‘abba insha allah xamubi abunda kakeso. Abba yace, Allah ya muku Albarka Ameen.

Muna zaune nida yasira muna hira sai tace. Aimana tashi muje mu gaida su yaya. Don ka’idar gidannane a kullum sai munje mun gaida shi. Inko ba haka ba muka yarda ya shigo sai munci duka.

RELETED: Sakayyar Allah Hausa Novel

Nace saiki tashi kije aii keda kika saba xuwa gaishehi. Ni ba inda xanje tunda ba shiri muke dashi ba. Daria yasira tayi sannan tace. Kinsan allah daria kike bani in kika ce bakwa shiri har ynxu. Kawai ki shareshi kixo muje mu dawo.

Naga dai baku da yadda xaku yi kufa yan uwan junane. Amma kun dau gaba kunsa wa ranku ta bnxa. Nace  kema kinsan halinshi akwai fadin rai. Yasira tace kekuma girman kai.

Nace  sai kowa ya xauna a maxauninsa, bai xama dole na gaida shi ba. Tunda ba wurinshi naxo ba. Yasira tai daria ni dama abba ya hadaku aure naga yanda xakuyi da juna kuna gida daya. Nai mata wani kallon up and down nace. Allah ya sauwa ka dana aureshi gwanda na xauna banyi aure ba.

Yasira tace Aimana kenan allah ya baki hke kinga tafiyata. Tana shiga ta gaidasu yaya samir yace ina aimana take. Tace tana daki yace, ita ba xata xo ta gaida mutane bane ta xauna aciki. Yasira tace nace taxo tace aa ya samir yace to ai shikenan ita ta sani.

  • Format PDF
  • Last Updated April 28, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

Leave a Reply