Hidaya Hausa Novel

September 15th, 2022

Daya daga cikin marubuciyar Arewa Wato mimi tazo muku da sabon littafin ta mai suna Hidaya Hausa Novel, Wannan littafi n yayi dadi sosai. Nasan zakuji dadin wannan book din, domin yazo d sabon salo.

HIDAYA HAUSA NOVEL

Nan fa mutanen suka fara, gudu kamin su isa bakin gate already friend na don moha ya riga ya sa lock kwartaye ko. Me kuka zomin a gda. Dayan guy din yace dan Allah kayi hakuri yalloboi munyi. Batan kai ne yi hkr dan Allah frnd na don moha yace batan kai shine zakuxo kuna leqa min mata ta window.

Hakuri suke ta basa ya bude gate din tare da fadin oya kuzo
ku tafi. Godia suka soma masa suna kai bakin gate din daidai neighbours na frnd na don moha suka shigo. Wasu kati katin maza guda uku da makamai a hannunsu nan.

Suka soma dukan mutanen alhj lawal, sanda suka nada masu na jaki sannan suka barsu. Dakyar suka tashy suka gudu suka buga motarsu suka bar unguwan daidai. Bakin wata shago sukayi parking se maida numfashi sukeyi suna awwchh. Bayan yace amman wlh sena karya.

RELETED: Ajalin So Hausa Novel

Don moha dan uwan nasa yace ko ka manta me oga sir yace. Yace kar mu kuskura mu taba sa, dan uwan nasa yace dan banza wlh yaci sa’a wayyo baya na. Friend na don moha ne ya kira don moha a daidai lokacin da yake rufo kofar gIdan.

Daya ajiye heedayah knan bayan ya bata abincinta da kayan daya siya mata. Frnd nasan ya labarta masa komi don moha se dariya yakeyi kamar ba. Gobe ya katse wayar tare da fadin ‘yan banza kawai, koma wa ya turo ku nafi karfinku all, 7:30PM don moha yaje ya siyo wa heedayah dinner yanxu kam bega mutanen.

Alhj lawal masu binsa ba dagani suna fama da jiki ne daga, dukan da suka sha daxu. Yana isa gdan yayi parking a waje ya shige yasamu heedayah zaune kan gado. Taha da kai da guiwa ya ajiye mata abincin.

Hannun sa ta riqo har tsakiyar kansa sanda yajiyo shock din tace don moha. Dan Allah take me home nagaji da zama a nanu. Are ruining my future don moha ya zauna kusa da ita sannan yace ko kadan my baby you are the one forcing me to. Ki gayamun answers danike nema nd i’ll set u free.

  • Format PDF
  • Last Updated May 15, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply