Karuwace Hausa Novel

September 11th, 2022

Download Littafin Karuwace  Hausa novel. Cikkaken Littafin maribuciya  HaBieBatie. Wannan labarin gaskiya masu karatu zakuji dadin sa sosai. Kasan cewa marubuciyar tayi koakri sosai wajen tsarashi.

KARUWACE HAUSA NOVEL

Da sauri Mariya ta juya ta kalli mahaifiyar ta wacce ta ke, koka rin fita daga karamin dakin nasu. T a kira sunanta a hankali tace UMMA dan Allah ki saurareni mana. Kallon yar tata tayi galala wacce, bata wuce shekara goma sha d’aya a duniya ba.

Tare da fad’in ina jinki, nisawa tayi da cewar UMMA ina zaki tafi a wannan daren. Ki barmu bai kamata ki tafi ki barni nida ANAS a wannan halin ba. Daka mata tsawa tayi hadi da cewar ni zaka yiwa nasiha.

Girgiza kai MARIYA tayi hadi da cewar A’a UMMA kawai naga tunda kika dawo dazu. Ko magani baki bashi umarnin ya tashi yasha ba gashi zaki kara komawa. Katse yar tata ta kara yi da cewar. Baji ke din tunda har kinfini sanin abinda ya dace ki tasheshi ki bash mana.

RELETED: Bahagon Rayuwa Complete

Tana fadin haka ta kada kanta tayi waje ko sauraren MARIYA bata karayiba. Duk da tasan MARIYA gaskiya ta gaya mata amman ta kasa tsayawa ga yaran nata. Ita kuwa tunda mahaifiyar tata ta fita.

Ta koma kusa da inda kaninta yake kwance ta dagoshi da cewar. Anas tashi kaci abinci ka sha magani. Da kyar yaron ya dago daga kwanciyar da yayi yace toh yaya, amman ina Umma?” Kwallace ta fito daga idon MARIYA sannan ta amsa da cewar ta sake fita yanzu.

kada kai kawai ANAS yayi duk da kan kantar shi a matsayinshi na karamin yaro yace kai UMMA kai UMMA mai kikeson zamane. Ada can idan ance UMMA zata iya fita nan da k’ofar daki ta barmu zanyi mamaki. A mman yau mune UMMA take gudu a matsayinta na mahaifiyar mu.

  • Format PDF
  • Last Updated May 30, 2021

Always visitFacebook page Arewaflex for latest Hausa novels.

Do not forget to Share your thought below by commenting.


CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply