Majnoon Hausa Novel

September 13th, 2022

Fatima Sardauna tazo muku da sabon labari Majnoon Hausa Novel. Kuyi  sauke cikakken littafin daga kasa domin ya kayatar matuka. Kuna iya Sauke shi daga kasa, kuji dadin ku kawai.

MAJNOON HAUSA NOVEL

Hawaye suka kara saukowa kan kuma tunsa, a zuci yake fadan DAMA HAKA SO YAKE? Lallai kuwa akwai babbar matsala da wadda yakamu da son maso wani, hausawa nacewa son maso wani, koshin wahala.

A hankali naji sautin kukansa yafara fita, da karfi ya daki table dinda ke gabansa, yana kuka yake fadan. Why lov, meyasa kamun haka, meyasa ka ingizani gurin da baa sona. pls lov I accpt my fault, nasan nayi kuskure pls. Yakarasa maganar yana kuka, ya saukar da kansa akan table din yana kuka.

Yajima yana kukan kafin yaji an fara knocking kofar office dinsa. Da sauri yake kokarin share hawayensa tare da kokarin gyara kansa. Saida ya tabbatar daya saita kansa sannan yace, yes com in murya a raunane.

RELETED: Yar Fulani Hausa Novel

Tunda aka bude kofar kamshin turaren almiski yadaki hancinsa. Yaji wata irin ni’ima tasaukar masa a jiki, ya lumshe edo. San nan yadago kai ya kalli kofar a lokacin da take kokarin shigowa. Caraf suka hada edo tana murmushi.

Takaraso cikin office din ta zauna a kan kujerar dake duban tashi. Kyankyawar maccice ajin farko ga kyau ga murmushi mai kyau. (to wacece wannan) nakasa bawa kaina amsa. Shikuwa ya kura mata edo, gizon fuskar rumaisa yake gani akan fuskarta.

Ta yi shuri tana kallonsa, cike dajindadi taga yau ya kura mata edo yana kallonta. A she dama akwai ranar da faisal zai kalleta haka, a zuci take fadan Allah yasa dai yafara sona. Cike da farin ciki tayi gyarar murya. A dan zabura a sannu sannan yadawo hayyacinsa, cike da jindadi tace kwalliyar ta maka ne.

Sai a lokacin faisal yagane cewa ba rumaisa bace a gabansaba. Janjayen edonsa yadago ya kalleta sai kuma ya sunkuyar dakai ya tsuke fuska, uffa bai furta mata ba. Murmushi tayi tana kallonsa tace, nasan haryanzu cikin tsanata kake.

  • Format PDF
  • Last Updated June 10, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply