Hausa Novels
Zawarci Hausa Novel

August 21, 2022

Zawarci Hausa Novel T are suka fito daga ɗaki farida da raihana Umma tana zaune a tsakar gida. Taihana tace Umma sai mun dawo. Umma […]

Hausa Novels
Mafarin Lamari Hausa Novel

August 21, 2022

Mafarin Lamari Hausa Novel Cikin sanyin jiki Samir yajawo motar sa tare da barin k’ofar gidan. Wayar abokin sa Kabir yakira yake shaida masa cewar […]

Hausa Novels
Farar Haihuwa Hausa Novel

August 21, 2022

FARAR HAIHUWA HAUSA NOVEL Kawarta Hajara ce ta fito jaka cike da kudi. Sorry Hanan na barki jira ko? Gaskiya da mita zan miki amma […]

Hausa Novels
Ma’aikaciyar Gomnati Hausa Novel

August 20, 2022

Ma’aikaciyar Gomnati Hausa Novel A gabansa ta tsugunaa tare da kallonsa cike da tausayawa, Jim kadan tace pls sir ka fada mana abinda ke damunka, […]

Hausa Novels
Banyi Nadama Ba Hausa Novel

August 20, 2022

Banyi Nadama Ba Hausa Novel Nima ba’ason raina bane zanyi tafiyar chocolaty. Sanin kanka ne bana ko iya minti biyu me kyau ba tareda kai […]

Hausa Novels
Musaddam Ne Zabina Hausa Novel

August 20, 2022

Musaddam Ne Zabina Hausa Novel Buɗe idanuwanta tayi a hankali ta sauke su kan iyayen na ta. Murmushi tayi ganin yadda suke rungume juna suna […]

Hausa Novels
Tarkon Mutuwa Hausa Novel

August 19, 2022

Tarkon Mutuwa Hausa Novel To kasani cewa kun kawo kanku gurin da ake nemanku. Domin gaba dayan mutanen da suke cikin jirgir nan ‘yan leken […]

Hausa Novels
Aljani Ya Taka Wuta Hausa Novel

August 19, 2022

Aljani Ya Taka Wuta Hausa Novel Badawiyya kada ki boyemin komai in wani abune ki sanar dani mana kin barni cikin zulumi da damuwa. Ni […]

Hausa Novels
Duk Inda Ta Fadi Hausa Novel

August 19, 2022

DUK INDA TA FADI HAUSA NOVEL Sannan ta kalli kawar tata tace haba Habiba duk saurin da mukeyi bakya gani, Firdausi tace kyaleta Ramlat iya […]

Hausa Novels
Doguwar Hanya Hausa Novel

August 18, 2022

Doguwar Hanya Hausa Novel A filin aka ajiye Abu sufyan shishi kad’ai su Abu huraira kamma suna cen gefe an ajiye su. Ruwan aka kawo […]

Hausa Novels
Bakin Rijiya Complete Hausa Novel

August 17, 2022

BAKIN RIJIYA COMPLETE HAUSA NOVEL Gobe sha biyu nake qare lectures inshaa Allah daga school se gidanki momy karki damu To Allah ya kaimu hafsat […]

Hausa Novels
Ban saketaba Hausa Novel

August 17, 2022

BAN SAKETA BA HAUSA NOVEL  Wlhy na tsaneka Isma’il!!! mayaudari kawai ta fashe da kuka mai ban tausayi. Haba iman kina ganin haka rayuwa zata […]

Hausa Novels
Bakin Tulu Hausa Novel

August 17, 2022

BAKIN TULU HAUSA NOVEL Bayan kwana biyu Tuluwa ta dawu ta sanar ma Inna Laure an ansamu aikin kuma da albashi mai tsoka, cike da […]

Hausa Novels
Ali Abbas Hausa Novel

August 10, 2022

ALI ABBAS HAUSA NOVEL Amma dai yaa mu’allim aiba kowane masu kud’in bane suke haka. Aunty huddy da maminta ne haka mu ai Ammin mu […]

Hausa Novels
Baqar Rana Hausa Novel

August 10, 2022

BAKAR RANA HAUSA NOVEL Zafin rana ake kod’awa mai wuyar fassara da misali!!! wanda har takai ta kawo mutane basa iya gudanar da harkokin su […]

Hausa Novels
Ajalin So Hausa Novel

August 7, 2022

AJALIN SO HAUSA NOVEL A cikin nitsuwa yake tahowa sanye da farin rigar sport designer ta companyn NIKE mai dauke da cap da dogon wando […]

Hausa Novels
Fatalwar Mijina Hausa Novel

August 6, 2022

FATALWAR MIJINA HAUSA NOVEL Kamar dai kullum sun kammala gudanar da soyayyarsu as usual amatsayinsu na mata da miji, bayan komai zai daidaita. Kowannen su […]

Hausa Novels
Daga Taimako Hausa Novel

August 3, 2022

Daga Taimako Hausa Novel Karo suka yi da Abdulmajeed daya taho band’akin a guje. Kankameshi tayi sosai tana nuna band’akin, in banda rawa babu abinda […]

Hausa Novels
Yayanmu Amanarmu Hausa Novel

August 3, 2022

Yayanmu Amanarmu Hausa Novel Karar horn ce tasa megadi yayi saurin tasowa yazo ya bude gate, da gudu motar tashigo, rike baki megadi yayi yana […]

Hausa Novels
Cakwakiyar Rayuwa Hausa Novel

August 3, 2022

CAKWAKIYAR RAYUWA HAUSA NOVEL Cikin nutsuwa ta nufi hanyar d’an madaidaicin gidan masu, jikin ta sanye da dogon hijab, hakan yasa banga wani irin kaya […]