Sarauniya Jiddah Hausa Novel

August 25th, 2022
SARAUNIYA JIDDA HAUSA NOVEL
SARAUNIYA JIDDA

Litafin Sarauniya Jiddah Hausa Novel Wanda marubuciya Auty Fyn ta rubuta muku shi. Wannan littafi yayi dadi sosai.

Sarauniya Jiddah Hausa Novel

Sunana Hauwau Ahmad umar. Kamar yanda nasani natashi ne US wato america. Tunda natshi banida mahaifiya sai wata Juliet dake kula dani tunda wanka,bani abinci har nagirma nayi wayo.

Daddynah wato Alhj muktar, sai kuma brother dina saifillahi wanda nake kira d yayah saef. Muntaso cikin gata nida yayah saef. Wanda akalla zai bani 16yrs. Ddynmu najidamu more espicially mani yana kiranada my gueen.

Daddyn mu shahararren Engineer ne yana aeki awani company nan cikin america. Koda nakara girma sai nafahimci juliet ba itace mahaifiyata ba. Sai indunga yawan tambayar daddy ko yayah saef da ina momynah take.

RELETED: Ruhi Biyu Hausa Novel

Sai sucemun tanan, tana nigeria amma xataxo very soon tagan ni. Harnakae primary 5 momynah bata xo US ganina ba. Sai nakuma cewa nidae akaini nigeria don in ganta. Tunda ita baxa taxo taganni ba.

Sai dady nah yace sorry my queen. Momynki tace insha Allah birthday dinki xataxo. Haka naita tsalle ina jin ddi bcoz time din birthday na remain 3months. Tunda daga lokacin idan munje shopping.

Sai nata dibar kaya hada na make up. Ina cewa na momy na ne. ko skul innaje haka nake kirga kwanaki dasuka rage mun momy nah taxo. Ina nan har date din birthday dina yaxo ba momynah ba alamunta.

Bazan taba mancewa duk da sauran yarinta na ina j.s1 ddy dayaga nayi fushi sosae. Ko cake din birthday din naki yan kawa. Sai ya jani xuwa dakinsa yacemun hauwa’u jiddah. 3 times yana kiran sunana sannan yace kinatsu kiji abinda xanfada miki. 

  • Format PDF
  • Last Updated May 4, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

Be the first to comment

Leave a Reply