

Download cikakken littafin siyama walida Hausa novel, wanda ya samu rubutowa daga Marubuciya Bilky Giro
SIYAMA WALIDA HAUSA NOVEL
Haka naci gaba da kiran wayarsa amma ba’a dagawa. Sake komawa nayi dakinsa. Ina mai ci gaba da krn wayr. Ina shiga dakin sai nj ashe. Yabar wayar ne a daki bai fita da Ita ba.
Har goma tayi ba Abba. Muna cikin hk ne sai mami ta krni a waya. Tana mai cewa ya akayi ban ganku ba. Gashi jirgi yana batun tashi kuma. Daddy ya kira abbanki ba’a daga wyr ba. Shiru nyi ina tunanin abinda xan cemata.
Kafin nake cewa eh Abba suna meeting ne. Kuma hr yanzu basu fito ba. Sai dai gobe zamu sameku inshaAllah. To yayi Allah ya kaimu gbe lfy, Ameen mami na gode.
Da gudu na haura zuwa sama a dakin umma, na same tana krn wayar kaka ko. Abba yaje gdn, amma baya can. Haka aka ci gaba da kiran duk wani wanda ake tunanin Abba zaije grnsa. Amma ba inda aka samu nasarar samun sa.
RELETED: Wutar So Hausa Novel
Abu kamar wasa akace qaramar mgn tazama babba. Har akayi sati ba Abba ba lbrn sa. Ako ina an bada sanarwa, an kuma buga jaridu. Amma ba inda aka ce anga ko mai kama dashi.
Nayi kuka kukanda ko cewa akayi abbana ya mutu a nan na tsaya. Haka muka ci gaba da ryw cikin baqinci marar misaltuwa. Ga kuma kaka bata da lfy tun lokacin da akace Abbana ya bace.
Ta kwanta ciyo, hr akayi wata daya. Ba alamar lbrnsa, ciwon kaka sai gaba yake. A safiyar laraba ce kaka tace ga grinku, wani bqn cikin sai ya qaru. Kuma duk abin nan da ake ciki yaya abdallah bai sani ba.
Saboda nayi kiran wayar sa hr na gaji baya dauka. Na karbi wayar umma na kira still bai daga ba. Bansan lokacinda nyi jifa da wayoyin ba. Duka suka tarwatse da tawa hr ta umma. Saboda tsananin baqin cikin da na tsinci kaina a ciki. Ina zaune ina tunanin yadda sauyin rayuwa ya zomana, Cikin qanqanin lokaci.
- DOWNLOAD NOW
- Format PDF
- Last Updated May 16, 2021
- Thanks For Downloading SIYAMA WALIDA Hausa Novels, Uploaded By Sarauta.
CLICK HERE TO COMMENT
SHARE THIS ON
Leave a Reply