Sone Dalilin Hawayena Hausa Novel

August 26th, 2022
SONE DALILIN HAWAYENA hausa novel
SONE DALILIN HAWAYENA

Sauke Littafin  Sone Dalilin Hawayena complete Hausa Novel. Littafin marubuciya Khadija Bee Bee.

Sone Dalilin Hawayena Hausa Novel

FARHA inasonki bazan iya rayuwa babu keba. Farha mena yimaki lkch d’aya zaki sakaman da wannan mummunar saka yar. Kece mace ta farko da na fara so, kece zuciya ke mararin samu.

Zuciyata ta sarqu acikin zuciyarki. Banji zan iya haqura dake ba. Innalillhi wa inna ilaihirraji’un. Kuka yakeyi kamar ranshi zaifita qirjinshi har wani zafi yakeyi. Juyawa yayi ya jawo wayarshi dake charging gefen gadonshi.

Bud’e luck d’in wayar yayi babu wadda yaci karo da ita sai farha tana murmushi a wallpaper d’inshi. Wani mashi yaqara sukar zuciyarshi. Wadda saida ya juyar da wayar gefe. Yafara dialing wayar farha d’in daya sanyama my happiness ringing takeyi ba ad’aukaba.

RELETED: Abdulmaleek Bobo Hausa Novel

Hakan yasa yaqara kira tareda duba agogon d’akin nashi. 9:30PM  yasan bata isa barciba, haka ringing d’in yaqare batayi picking ba. Ya aje wayar kawai yakoma tunanin baqincinkin dazai risqi zuciyarshi yanzu.

Hakandai bai damuba kuma yaqara danna number tata. Lakacin daya kira Iman tafito toilet d’insu taduba wayar daketa faman ringing amma farha taqi dagawa. yaya farha wayar ki na ringing fa. Nagani kuma ina sane da ita bani da ra’ayin d’auka domin ba shine gabana ba.

Kallon nan yafi man jin muryarsa dadi. Keda abun yadama kin iya d’auka domin ni ba xan iyaba wlhy. Hakan yasa iman d’aukar wayar tareda sallama.

Sauke cikakken Littafin daga Kasa

  • Format PDF
  • Last Updated April 28, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

Be the first to comment

Leave a Reply