Surbajo Hausa Novel

September 12th, 2022

Littafin Surbajo Complete hausa novel download, daga marubuciya zahra Muhammad Mahmud. Littafin na dauke da shafuka 521, sannan nasan zakuji dadin sa.

SURBAJO HAUSA NOVEL

Koda akayi parking a harabar gidan surbajo bata tashi daga baccin ba. Ganin bata tashin bane yasa alameen gyara zamansa a motar. Dan cewa Usman yayi da direban su sauka amotar dan shide baze fitaba.

Se surbajo ta tashi a bacci sauka sukayi suka barshi. Usman ya ce ah lalle wannan cartoon yana kyau. To nide badaniba na shiga ciki inta tashin inajiranka yafadi yanamasa dariya. Mommy da sauran dangi masu jiran karasowar Amarya.

Jin ance motar amaryar takarasone yasasu fita domin taryo ta. Sede ga mamakinsu sojoji ne kewaye da motar rike da bindigu. Cikin shirin kota kwana abun yabasu mamaki. Tsayawa sukayi suna jiran abude motar. Tsawon minti goma baa budeba yasa Momy tambayar daya daga cikin sojojin.

Kai wai amaren basu isobane ko bawannan bace motar amar yar. Cike da girmamawa yace madam Amarya taiso amma oga shima yana cikin motar. Bande san abinda yahanasu fitowaba sede ko zakije ki gani.

RELETED: Budurwar Kauye Complete

Murmushi Momy tayi sannan aranta tace dakyau Aminullahi. Wato mu ze nunawa yayi Amarya ko zeci uwashi ne dawannan shegen rawar kan. Munauwara takira tace taje gurin motar tace injita tace aminullahi yafito da Amaryar haka kota sabamasa.

Da gudu munauwara tanufi motar abinnema yasamu. Dan ita akwai son Amata irin wannan ayken. Nurking glass din motar tayi seda tadan jima tana nurking din. Sannan yasauke glass din motar ganin mu nauwarace.

Yana saukewa idonta yasauka kan surbajo, dake ta faman bacci kwance ajikinshi. Dariya tayi sannan tace Bross kana hutawa fa to mommy tace. Wlh ranka ze baci inbaka fito da amaryaba tafadi. Tana dariya takara dacewa su Bross ko kunya. Juyawa tayi da gudu zata bar gurin.

Da sauri yaru kota yace zaki sani wato ninema mara kunyan ko. Kwa cewa tayi taruga gurin mommy Tana dariya. Tace mommy Wlh amaryar ma bacci takeyi maybe shine abinda yahanashi fitowa daga motar. Bata rufe bakiba taga daya daga cikin sojojin yanufi motar yabude kofar.

Alameen ne yafito sannan yamika hannu, yadauko surbajo dake bacci. Yanufi su mommy nanfa abokanan wasa suka shiga tsokanarshi. Masu dauka awaya suna dauka Dan abun koni yaburgeni. Jin hayaniya da surbajo tayine yasata farkawa.

  • Format PDF
  • Last Updated June 11, 2021

CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Leave a Reply