Yar Fulani Hausa Novel

August 29th, 2022
YAR FULANI
YAR FULANI

Download Littafin Yar Fulani Hausa Novel, littafin marubuciya Aisha Ali Garkuwa. Wannan littafi yazo da sabon salo mai kayatarwa.

YAR FULANI HAUSA NOVEL

Motoci kusan guda10 ne suke kan titin sunata tsallah gudu 3 nagaban fadawa ne sai Na 4 shikuma mai martaba ne aciki sai mai binsa shikuma waziri ne da mu karrabensa guda 2 masu bin nasu.

waziri shima fadawane aciki sai motarsu yarima. Na baya kuma shima Na dogaraine tafiya ce mai nisan gaske sukayi sunfito daga iyakar Cardi. Inda mai martaba yaje yawon rangadi dan magance matsalar dake tsakanin makiyaya da manoma.

Yerimi dayake bayan mota azaune ya lumshe idonsa yana shakar iskar da take ratsa wurin gaba daya. Ga kamshi furanni da yake keta hancin duk wani. Dan Adam dayake wuri bishi yoyine kala kala awurin yana cikin jin nishadinsa.

RELETED: Garkuwa Hausa Novel

Yaji direban nasa yayi wani irin wawan birki cikin sauri ya bude idonsa ya mati lfy kuwa cikin girmamawa yace oga dabbobine aka hanyar gaba daya. Karuwar Gida Hausa Novel

A hankali ya daga idanunsa ya kalli kan hanyar ya kara bude idon da kyau yaga dai abinda yake ganin da gaskene ko ko idonsane yake mai gixo. Dabbobine bila adadin suna fitowa ta kudu suna yin arewa.

Aqallah zasu kai su 1000 ga shanu d rakuma ga dokuna tumaki abin ba iyaka. Yace to yenxu mati tsayuwa zamu har sugama wucewa?

Sauke Cikakken littafin daga kasa

  • Format PDF
  • Last Updated May 9, 2021

Always visit Arewaflex for more Hausa Novels.


CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

Be the first to comment

Leave a Reply