Zabina Hausa Hovel

September 16th, 2022

Sauke cikakken littafin Zabina Hausa Hovel, wanda ya samu rubutowa daga Fauziya Uthman. Marubuciyar tayi matukar kokari wajen tsara labarin. Zakuji dadin sa sosai.

ZABINA HAUSA NOVEL

Ringing biyu yadaga tare dayin sallama my friend barka da war haka. Yagida ya Amarya lafiya qlau yasu Safna sunanan qlau kwana biyu haduwa tayi wuya wallahi kuwa abubuwanne sunyi yawa.

To ya aka iya aisai godiya kawai to Allah yasa mudace Amin. Kasan mainakira nafadama a’a saika fada Nafisa tahaihu kai haba. Allah kaimasha Allah kace nagirma nazama uba mai aka samu baby girl, masha Allah kamasan sunanta har kayinata.

Suna eh yaushe aka haihune yau dinnan yanzu haka muna asibiti. Toya sunan Yar tawa sunanta Safna da gaske eh da gaske. Kai ammafa naji dadi sunan babbar kanwa to Allah yaraya yasa mata albarka Amin saina shigo toyayi.

Amma dan Allah inagaida Nafisa kafin nashigo to zataji insha Allah. Da haka sukayi sallama anbasu sallama sundawo gida saidai gidansu. Ummi tadawo harzuwa ayi suna Safwan yafa damasu Umma Nafisa tahaihu.

Kuma sunan babyn Safna farin ciki yakama, Safna yayana sunana akasawa. Nabyn eh kai ammafa najidadi sosai Umma takira Ummi tamata barka harta gaisa da Nafisa Zainab da Safna. Sunyima Salim barka awaya da cewar sai sunshigo suna bayan kwana biyu.

RELETED: Ruhi Biyu Hausa Novel

Da sallamar su Nafisa harzuwa yanzu mamakin sakawa yarta. Suna Safna take kawai daga ganin yarinya amafarki. Gaskiya ni nafara kariya domin zuciyart,a takasa yarda da cewa wannan yarinyar amafarki yasanta. Tabbas akwai wani abu dayake boye mata.

Tana cikin wannan tinanin yashigo yasameta Nafisa maikike tinani. Ba komai yakai hannunsa yadauki babyn yana yimata wasa. Lokaci daya kanwarsa tazo masa azuciya sai tinanin yanda yayi rainonta yake. Saiganin wannan Yar yake tamkar Safna ce kanwarsa sai hawaye yakasa hakura yafashe da kuka.

Domin kukan yaci karfinsa tindaga lokacin da yayi mafarki da Safna tana cikin kunci. Ya kasa samun sassauci azuciyarsa kullum cikin damuwa yake. Nafisa ce kawai tasani itama dan tana kusa dashi takallesa.

Lafiya maiyafaru kukanme kakeyi nafarin cikine. Domin ban taba taba tinanin zama uba ba. Tayi murmushi amma na tam bayeka inajinki dan Allah, maiyasa kasawa yarinyarnan suna Safna sunan baimaki bane ko daya yamin.

  • Format PDF
  • Last Updated June 26, 2021

Always visit arewaflex for more amazing Hausa novels and latest Hausa songs, movies and more.


CLICK HERE TO COMMENT

SHARE THIS ON

About Author
Sarauta

I'm Muh'd Sarauta, one amongst the fellows behind the wheel ensuring you get the newest updates on Hausa EBooks. The founding father of ArewaFlex Media, also an Engineering student at Ahmadu Bello University, Zaria.

Be the first to comment

Leave a Reply